Magungunan musulunci Archives - LITTAFAN YAKI https://littafanyaki.com.ng/category/magungunan-musulunci/ My WordPress Blog Wed, 24 Apr 2024 17:06:20 +0000 en-US hourly 1 https://wordpress.org/?v=6.5.3 https://littafanyaki.com.ng/wp-content/uploads/2024/04/cropped-InShot_20240404_030933577-32x32.jpg Magungunan musulunci Archives - LITTAFAN YAKI https://littafanyaki.com.ng/category/magungunan-musulunci/ 32 32 Magunguna Ta Hanyar Amfani Da Zuma Ga Lafiyar Dan Adam: sabon bincike https://littafanyaki.com.ng/magunguna-ta-hanyar-amfani-da-zuma-ga-lafiyar-dan-adam-sabon-bincike/ https://littafanyaki.com.ng/magunguna-ta-hanyar-amfani-da-zuma-ga-lafiyar-dan-adam-sabon-bincike/#respond Wed, 24 Apr 2024 17:03:10 +0000 https://littafanyaki.com.ng/?p=318 MAGUNGUNA TA HANYAR AMFANIN DA ZUMA Bayanin Zuma A Takaice Kudan Zuma wasu kwari ne ma su daraja, wadanda rayuwarsu take cike da abubuwan mamaki, kuma kudan zuma suna da kaifin basira wajen sani da tsara hanyoyin tattalin arziki, musamman wajen tanadin abincinsu mai amfani gare su da kuma amfani da waraka ga mutane. Hakika …

The post Magunguna Ta Hanyar Amfani Da Zuma Ga Lafiyar Dan Adam: sabon bincike appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
MAGUNGUNA TA HANYAR AMFANIN DA ZUMA

Bayanin Zuma A Takaice

Kudan Zuma wasu kwari ne ma su daraja, wadanda rayuwarsu take cike da abubuwan mamaki, kuma kudan zuma suna da kaifin basira wajen sani da tsara hanyoyin tattalin arziki, musamman wajen tanadin abincinsu mai amfani gare su

da kuma amfani da waraka ga mutane. Hakika zuma magani ce ga mutane saboda fadin Allah (S.W.T) Q: 16 V:69.

A wani Hadisin Annabi (S.A.W) yana cewa, “Na umarce ku da warkarwa biyu, Alkur’ani da zuma.”

Manyan masanan Musulmai kamar su Ibn Sina da babban masanin nan Malamin tafsiri Fakharur-razi dukkansu sun yi wasiyya da shan Zuma domin waraka ce ga cutuka. Sayyadina Umar (R.A) ya kasance duk lokacin da wani kurji
ya fito masa, to zuma yake shafa masa, kuma cikin ikon Allah albarkacin Annabi sai kaga ya warke. Haka kuma Annabi (S.A.W) ya ce mafi alherin magani zuma, don haka shan zuma yana taimakon kayan cikin mutum su rika aiki a tsare. Shan zuma yana wasashe kwakwalwa ta rika fahimta sosai.

Amfanin Bukurul Sa’adah

Bukurus-sa’adah, shima suna ne na wani turare, shi dai wannan turaren ba abinda yake sawa sai farin jini, matukar mutum ya shafa shi to zai samu farin jini a wajen mutane, kuma za su dinga sonsa, misali in mace ta shafa shi za tayi farin jini sosai da sosai a wajen samari. Ana samunsa a Nagari Bookshop, Kano.

Amfanin Zuma Ga Lafiyarmu A Kur’ani, Hadisi Da Binciken

Kimiyya

Hakika babu wata tantama ga wani Musulmi cewa, Allah ya sanya waraka a cikin zuma. Shekaru dubbai da suka gabata, al’umma ke amfani da zuma a kan cututtuka daban-daban kuma ake samun waraka.

Fiye da shekaru dubu hudu da suka gabata al’ummomi a kasashen duniya ke amfani da zuma don samar da magungunan cututtuka kuma a sami nasara.

Haka al’amarin yake a zamanin fiyayyen halitta Annabi (S.A.W), yayı amfani da zuma, kuma ya yi umarni da ita a kan cututtuka, kuma Allah (S.W.T) ya ba da sauki.

Bayan Kur’ani da Hadisan Ma’aiki sun tabbatar da alfanun zuma ga lafiyar dan Adam. Nazari da bincike mai zurfi game da alfanunta ga lafiya ya gabata, kuma har yanzu ana kan gudanar da wasu, ko da yake a yanzu an samu damar gano da yawa daga irin amfanin zuma ga lafiya kuma har yanzu ana kan gano wasu daga cikin fa’idojinta.

Amfanin Annur

Annur, sunan wani hadadden maganin sanyi kenan da kamfanin As-sa’aadah Islamic Medicine suka hada muku da itatuwa ma su albarka. Yana da kyau ‘yan uwa ku mallaki naku, a shagon Nagari Bookshop ake samunsa.

Mu a wajenmu Musulmai, duk wata fa’ida da binciken zamani ya gano ba wani abun mamaki ba ne a wajenmu, don kuwa tuni Mahaliccinmu da Annabinmu (S.A.W) suka tabbatar

mana da amfaninta ga lafiya, kuma mun yi imanı da hakan, don haka duk abubuwan da za su gano a gare su ne abin yake sabo.

Ba shakka, zuma ta shahara wajen magance matsalolin dan Adam da yawan gaske, kamar su; ciwon ido, ciwon ciki, ciwon mafitsara, tarı da mura da sauransu.

Maganin ciwon ciki da zuma

Wani mutum ya zo wajen Manzon Allah (S.A.W) ya ce “Ya Rasulullahi dan uwana yana fama da ciwon ciki.” sai Annabı (S.A.W) yai mai umarni da yaje ya ba shi zuma, kuma da ya ba shi zumar sai ya warke.

Maganin Olsa da zuma

Mai fama da ulcer ya dinga shan zuma zaı warke da yardar Allah.

Maganin Tari da zuma

Mai fama da tari ya dinga shan zuma, domin binciken zamanı ya tabbatar da cewa shan zuma daidai yake da shan maganin tarı na chemist, kuma itama tana da sinadarin da ke sa barci, sai dai a dinga shan cokali biyu kawai.

Amfanin Dan Asali

Dan’asali sunan wani shahararren magani kenan na fitar da Aljanu daga jikin dan Adam, kuma yana yin kakkarfar kariya don hana Aljanu shiga jikin mutum. Hakika wannan magani yana karya asiri kuma yana yin dafa’i. Don Inganta Garkuwar Jiki Don kuwa garkuwar jiki ita ce ke fatattakar kwayoyin cuta, to shan zuma yana inganta garkuwar jiki.

Kuma zuma tana iya wannan aiki a jiki ne saboda tana kunshe da sinadaran (Vitamin) da (Iron) masu yawan gaske da ke taka muhimmiyar rawa wajen inganta garkuwar jiki.

AMFANIN ZUMA DON KARIN KUZARI

Shekaru masu yawa da suka shude, mutanen da aikin su ya shafi na karfi, ko motsa jiki, kan yi amfanı da zuma don samun karin kuzari da kuma wartsakewa daga gajıya.
Don ko a bincike na wannan lokacin ya nuna hakan, wato tana da sinadaran da ke kara kuzarin jiki da kuma sanya saurın

wartsakewa daga gajiya. Don. samun kuzarin jiki, sai a zuba babban cokali biyu a shayi da safe ko kuma a sha babban cokali na zumar da safe.

MAGANIN KUNAN WUTA DA ZUMA

Shekaru masu yawa da suka gabata, a kasar Misra ana amfani da zuma wajen maganin kunan wuta, ko rauni, idan an samu mai wannan matsala sai a samu zuma mai kyau a dinga shafawa a wajen.

Amfanin ‘Yar Mama

‘Yar marna, suna ne na wani maganin cikowar Hips (mazaunai) mai kyau, kuma original.

Hakika yin amfani da wannan magani zai sa hips din mace su cicciko sosai. Yana da kyau a ce kin mallaki naki.

MAGANIN KAIFIN BASIRA DA ZUMA

Idan ana son samun wannan fa’ida, sai a juri shan zuma kullum, saboda masana sun gano cewa, shan cokali daya na zuma zai samarwa da mutum kaifin basira da kyakkyawan tunani.

Maganin Ciwon Ido ta hanyar amfani da zuma

Ana amfani da zuma wajen magance ciwon ido, ana gaurayata a cikin ruwa mai dumi a wanke idon sau biyu a kullum.

ZUMA NA MAGANIN CANCER

Hakika zuma na kunshe da wasu sinadarai da ke kare jiki daga hadarin kamuwa da cutar (cancer) daji.

MAGANIN CIWON ZUCIYA

Yadda zuma take da sinadaran da ke baiwa jiki rigakafin kamuwa da cutar daji, haka kuma take taimakawa wajen kare jiki daga kamuwa daga cututtukan da suka shafi zuciyar dan Adam.

AMFANIN ADON TAFIYA

Adon tafiya suna ne na wani mashahurin maganin sa nono yai girma (breast enlargement) ‘yar uwa matukar kina bukatar breast dinki yai girma to ki hanzarta mallakar wannan magani, in ba ki samu ba to ki ce a ba ki Umbrella, domin shima umbrella magani ne na sa breast ya mike ya daina kwantawa.

Amfanin ake amfani da zuma don gyara fata

Zuma tana sanya fata tayi kyau, kwarai da gaske, maimakon yin amfani da mayukan da ba a san kansu ba, wasu ma masu illa ne ba mu sani ba, zai fi kyau ayi amfani da zuma don samun kyakkyawar fata.

Yadda za ai kuwa shi ne, a samu babban cokali daya na zuma babban cokali daya na madara a cakuda, a shafa a fuska a kyale shi kamar minti goma sannan a wanke, tabbas yana gyara fata.

Karin Bayani

Kasantuwar kudan zuma yana cin furanni daban-daban, da kuma wasu lokutan yana cin itatuwa daban-daban, hakan ne yasa kashinsa da yake fitarwa ake da yakinin yana magunguna da yawa a cikin jikin dan Adam.

Shi yasa mutane ke amfani da ruwan zumar a matsayin abinci ko magani ga cututtuka da dama.

Haka ma dai an ambaci zuma a wurare da dama a cikin Alkur’ani Mai girma, saboda Allah ya muhimmancinta. nuna mana

Don haka a wajen masana ilimin kimiya a zamanance ma haka abin yake, domin kuwa suma sun tabbatar tana da amfani sosai, mu da ma tuni mun yarda saboda fadin Allah da Manzonsa.

Amfanin Lailatul Urshi

Lailatul Urshi, sunan wani magani ne na karin ni’ima ga mata, hakika mace koda ta kafe ma’ana babu ni’ima a jikinta, to matukar zata yi amfani da wannan maganin zata samu.

Zuma Tana taimakawa mai
Mura,
Tari,
Atishawa da sauran matsalolin sanyi.

Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa.
Tana saukaka narkewar abinci, ga masu fama da rashin
narkewar abinci.
Tana maganin gudawa.
Tana gyara fata da rage kurajen fuska idan ana shafata.
Tana maganin gyambon ciki (ulcer)

Amfanin zuma don karin kuzari

Tana rage nauyin kiba, domin kuwa shan ruwa mai dumi da lemon tsami tare da zuma kafin aci komai da safe zai taimaka wajen rage kiba.

Tana kashe cutar (Vacteria) da (fungas), da kuma ba da kariya daga kamuwa da ciwon daji.

Wasu Daga Cikin Sirrikan Zuma Zuma na kare mutum daga kamuwa da cutar siga (Diabetes)

Zuma na rage yawan mantuwa, musamman matan da suka daina haihuwa.

Zuma na warkar da cutar da take kama hakarkari (Pneumonia).

Zuma na taimakawa mutane maza da mata da ke fama da matsalar rashin haihuwa.

Zuma na maganin ciwon ciki

Zuma na warkar da tari

Zuma na warkar da rauni

Zuma na maganin mura

Zuma na maganin matsalolin ido, kamar jan ido, kaikayin ido, kumburin ido da sauransu.

Amfanin Ramin Kura

Ramın Kura, sunan wani katafaren maganı kenan na karya asırı, in har anyi wa mutum asiri to da zarar anyı amfani da wannan maganı zai karye da izinin Allah.

Wannan maganin yana hana asiri shiga jikin mutum, matukar ana yawan amfani dashi, Amfanın Golden Age

Golden Age, sunan wata zuma ce wadda aka hada ta da itatuwa ma su albarka, wannan zuma tana maganin olsa (gyambon ciki) yin amfani da ita yana maganin ulcer. .

Yana daga cikin sirrin zurna, za ka ji ana yawan cewa a hada wannan maganin da zuma.

Maganın Basirar Yara

Yana daga sirrin zuma in an haifi yaro ya kai kamar wata hudu, kullum a dinga diga masa a baki sau uku a rana, saboda tana kara masa wayo da basira, da kaifin hadda in ya girma sannan tana sa kashinsa ya kara kwari.

DON SAMUN CIKAKKIYAR LAFIYA

Yana daga sirrin zuma, mace mai jego ta dinga shan zuma a kullum itama sau uku a rana, kafin ta haihu da bayan ta haihu saboda samun cikakkiyar lafiya ita da yaronta.

Maganin Ciwon Ciki

Yana daga sirrin zuma, idan mutum yana fama da yawan ciwon ciki mai daurewa, ya dinga karanta Ayatul Kursiyyu kafa
bakwai a cikin zuma yana sha a kullum, in sha Allah zai rabu da shi.

Maganin Kukan Yaro

Yana daga sirrin zuma, idan yaro yana yawan kuka na babu gaira babu dalili, ko yawan kuka idan ya farka daga barci, to a samu zuma mai kyau marar hadi a tofa bismillah Rafa tara a dinga bashi ya lasa, in sha Allah zai daina.

Maganin Tashin Zuciya

Idan mutum zuciyarsa tana tashi, da zarar ya ji zata tashi sai ya dibi zuma cikin cokali daya ya sha, in sha Allah za ta daina tashi.

Don Haihuwa Cikin Sauki Haka nan yana daga cikin sirrin zuma a haihu cikin sauki, in ana nakuda a sha zuma to in sha Allah za a haihu lafiya.

Maganin Warin Baki

Yana daga sirrin zuma, don hana warin baki kullum mutum ya sha da safe bakinsa zai daina wari.

Maganin Fitsarin Kwance Yana daga sirrin zuma, idan yaro yana fitsarin kwance, to kullum a dinga ba shi zuma sau biyu a rana zai daina in sha Allah.

Don Gyara Murya Yana daga cikin sirrin zuma in aka hadata da citta ana sha zai gyara makogwaro, murya ta yi wasai.

CEO for littafan Yaki
Mansur Usman Sufi

The post Magunguna Ta Hanyar Amfani Da Zuma Ga Lafiyar Dan Adam: sabon bincike appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
https://littafanyaki.com.ng/magunguna-ta-hanyar-amfani-da-zuma-ga-lafiyar-dan-adam-sabon-bincike/feed/ 0
Cutar da istimna’i ke yiwa zakarin da namiji da lalata gaban mace yafi cutar sanyi (INFECTION) da basir ke yiwa mace da namiji:- https://littafanyaki.com.ng/cutar-da-istimnai-ke-yiwa-zakarin-da-namiji-da-lalata-gaban-mace-yafi-cutar-sanyi-infection-da-basir-ke-yiwa-mace-da-namiji/ https://littafanyaki.com.ng/cutar-da-istimnai-ke-yiwa-zakarin-da-namiji-da-lalata-gaban-mace-yafi-cutar-sanyi-infection-da-basir-ke-yiwa-mace-da-namiji/#respond Wed, 24 Apr 2024 16:54:11 +0000 https://littafanyaki.com.ng/?p=315 Cutar da istimna’i ke yiwa zakarin da namiji da lalata gaban mace yafi cutar sanyi (INFECTION) da basir ke yiwa mace da namiji:- Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna’i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala’in da ha tsinci kansa ko …

The post Cutar da istimna’i ke yiwa zakarin da namiji da lalata gaban mace yafi cutar sanyi (INFECTION) da basir ke yiwa mace da namiji:- appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
Cutar da istimna’i ke yiwa zakarin da namiji da lalata gaban mace yafi cutar sanyi (INFECTION) da basir ke yiwa mace da namiji:-

Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna’i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala’in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.

🌿-WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA’I:

Abin da ake nufi da istimna’i da hausa shine biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al’aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Masturbation, kokuma Soapy,

↠MAZA 🙍:

Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha’awa ta dame su ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi ya yin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima’in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al’amari na sha’awa har ya kawo yayi release

↠MATA 👩:

MATA na amfani da yatsu biyu ko daya
ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima’i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (Dildo) ko candle ko Kasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin farjinsu suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dantsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna’i ko masturbation da hausa kuma Zinar Hanu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda suka yi Auren amma suka rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)

👴ISTIMNA’I HARAMUN NE:

Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima’i da asalain mace Haka itama macen da take yin Istimna’i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi’a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye

🌿DALILAN DA YASA ISTIMNA’I YAKE LALATA AL’AURAR MAZA DA FARJIN MATA:

(1) Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta/goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka a kan zakarinka kana ta D’ad’e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima’i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri kaman ruwa haka zaka ganshi.

Haka itama Mace lokacin da take Saka yatsa ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace kaman zakarin Namiji saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala.

(2) Cutar da Zuciya ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima’i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya , babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima’i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima’i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna’in ma kusan yafi asalin Jima’in dadi a wajen sa,

Haka itama kuma mace sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima’in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana’i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai

(3) Lokacin da Mutum yazo yin release a lokacin da yake Yin istimna’i wato zinar Hanu, zaka samu ba mace bace a jikinsa ba, kokuma itama ba Namiji bane a jikinta ba, kawai ita kadaice ko ince shikadaine, saboda haka Rashin Wannan jin wani a jiki din balle a kankame juna hakan ne zai sa yunkurowar wasu kwayoyin halittu daga jikin me yin Istimna’in a daidai lokacin da zai yi release ko zai kawo sai su yunkuro da nufin kara masa kuzari da karfin da yakamata ace ya rungumi mace ko ya kankameta haka itama sai kuma wadannan kwayoyin Halittun sai su samu shi kadai ko ita kadai take, hakan zai cutar da su sosai sai su dinga mutuwa daya bayan daya yau da kullum sai ya zama basa iya wannan yunkurowar me karfi kamar dah, saboda an riga an kassarasu sun mummutu da yawa sun dawo “yankadan, Sai ya zama hatta dadin ma da mutum zai ji dan kadan ne saboda yau da kullum da mutum ke yi, kuma su wadannan kwayoyin halutun suna ko ina a jikin mutum shiyasa suna iya haddasa matsalolin daban daban a jikin mutum.

👩MATA MASU MADIGO(LEZBIANISM):

Haka ma Mata masu aikata Madigo (Lezbianism) ke fama da irin wadannan matsalolin saboda Yatsu da ake saka musu a cikin farji, saka yatsun kan haddasa cututtuka dabam dabam iri iri, kuma dole Su ji in ba madigon ko sa hanun suka yi ba basa jin dadi, kuma basa sha’awar Namiji kwata kwata, saboda inda yatsan kan iya shiga ya tabo musu zakarin namiji bazai iya tabowa ba, haka kuma gogayyar Beli da suke yi nan ma Namiji bazai tsaya bata lokaci a jima’i yana Taba ko wasa da belin mace har sai ta kawo ba,
Kasancewar Beli ko Dantsaka shine Wajen mafi Saukin tayarwa da mace sha’awa sosai, toh amma a asalin jima’i ai ba a daukar lokaci ana wasa da shi, amma a Madigo ana daukar tsawon duka Lokacin ne ana wasa da shi har bukata ta biya, kuma yatsu da suke turama juna shima kan daddauje Structure da shape na naman Farji gaba daya.

MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA’I ZINAR HANU KE HAIFARWA:

🍀(1) Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace ya zama bata da sha’awa kwata kwata.

🍀(2) Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas.

🍀(3) Bushewar Farji ga Mace.
🍀(4) Lalata kamannin naman cikin Farji.
🍀(5) Saka ciwon kai me tsanani.
🍀(6) Ciwon ido ko rashin gani sosai.
🍀(7) Hana ibada yadda ya kamata.
🍀(8) Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi kaman aure.
🍀(9) Ciwon baya ko kafafu.
🍀(10) Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu kama da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane.

🌿MAGANIN ISTIMNA’I (MASTURBATION) KO ZINAR HANU NA MATA DA MAZA:
👇🏻👇🏻
Da farko Mutum kawai ya tuba ya dena, Annabi S.A.W ya riga ya bamu shawara mu dinga azumi in sha’awa ta damemu, saboda haka babu wani uzuri mutum ya zo ya kallafawa kansa wata masifa yana biyawa kansa bukata ku sani laifin zina ake rubuta muku, Saboda ayar da tayi magana a kan suffar “yan Aljannah a cikin suratul Mu’uminun, da take cewa
WALLAZINAHUM LI FURUJIHIM HAFIZUN= Wadanda suke tsarkake Farjinsu basa zina
ILLA ALAA AZWAJIHIM AW MAA MALAKAT AYMANUHUM FA INNAHUM GAYRU MALUMIN
Sai iya ga matayensu na Aure ko mazajensu na Aure kokuma wani abinda Hannun damansu ya mallaka na baiwa ko kuyanga, Hakan bai zama abin zargi ba,
FA MANIBTAGA WA RAA’A ZALIKA FA ULAA’IKA HUMUL AADUN
Duk wanda ya aikata sabanin haka kuma toh hakika ya zama dan ta’adda
Toh kaga a nan Ashe ka yi zina ba da matarka ba ko wani abu na halal ba Ta’addanci ne kenan, bisa wannan ayar ce gaskiya ana iya karfafa cewa Haramun ne yin Zinar Hanu ko Istimna’i
Saboda haka Babban Magani na Farko shine me aikatawa kawai ya dena ya tuba kuma yayi ta istigfari, Sannan ya dinga azumi kokuma yayi aure, koda yake ana samun masu Auren ma wasu suna yin istimna’in kuma maza da matan dukgabadaya, Jama’a a tuba a dena Zinar hanu .

👴MAI KARATU:

Nasan yanzu Me karatu ya Matsu yaji an fadi sunan wani magani wanda zai magance Matsalar da Istimna’in ya haifar, Magana ta gaskiya akwai magani saidai ko an bayyana zai yi wuya ka/ki iya hadawa da kanka/kanki, saboda haka dole fa aiki sai me shi, Saboda haka duk me Bukatar Waraka daga Matsalolin da Istimna’i ke haifarwa kamar:-

★Raunin mazakuta.
★kankancewar Mazakuta.
★Bushewa Farji ga Mata
★Lalacewar Kamannin Farji.
★Rashin Ni’ima ga mata
★Rashin Ruwan maniyyi yawansa ko Kaurinsa ga maza.
★ Rashin yin Release da wuri ga mace, ko ma rashin yin Release kwata-kwata ga mace.
★ Ciwon kai
★ciwon baya
★Mantuwa
★Ciwon jiki
★ Ciwon gabobi da sauransu.

Insha Allahu Allah ya horemin maganin da in aka yi Amfani da shi na sati biyu zuwa uku duk wadannan Matsalolin zasu kau inshaallah, kuma lafiya zata dawo Cikin ikon Allah, Amma Idan ansa ya qini azuciya cewa allah ne mai yi bawai wani dan Adam ba.

The post Cutar da istimna’i ke yiwa zakarin da namiji da lalata gaban mace yafi cutar sanyi (INFECTION) da basir ke yiwa mace da namiji:- appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
https://littafanyaki.com.ng/cutar-da-istimnai-ke-yiwa-zakarin-da-namiji-da-lalata-gaban-mace-yafi-cutar-sanyi-infection-da-basir-ke-yiwa-mace-da-namiji/feed/ 0
Amfanin Kanumfari Ga lafiyar Dan Adam da ya kamata kowa ya sani https://littafanyaki.com.ng/amfanin-kanumfari-ga-lafiyar-dan-adam-da-ya-kamata-kowa-ya-sani/ https://littafanyaki.com.ng/amfanin-kanumfari-ga-lafiyar-dan-adam-da-ya-kamata-kowa-ya-sani/#respond Wed, 24 Apr 2024 16:21:12 +0000 https://littafanyaki.com.ng/?p=312 Magunguna ta hanyar amfani da Kanumfari don maza da mata               Maganın Makero Ko Kurajen Fata. 1-Maganin Mura. 2-Maganin Warin Bakı. 3-Maganin Kara Girman 4-Mazakuta. 5-Maganın Ciwon Hakori. 6-Don Gamsar da iyali 7-Maganin Ciwor Kunne 8-Maganın Kurajen Harshe…. 9-Amfanin Last Done… 10-Maganin Ciwon Kai… 11-Maganin Warin Baki  12-Maganin Amai …

The post Amfanin Kanumfari Ga lafiyar Dan Adam da ya kamata kowa ya sani appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
Magunguna ta hanyar amfani da Kanumfari don maza da mata

 

 

 

 

 

 

 

Maganın Makero Ko Kurajen Fata.

1-Maganin Mura.

2-Maganin Warin Bakı.

3-Maganin Kara Girman 4-Mazakuta.

5-Maganın Ciwon Hakori.

6-Don Gamsar da iyali

7-Maganin Ciwor Kunne

8-Maganın Kurajen Harshe….

9-Amfanin Last Done…

10-Maganin Ciwon Kai…

11-Maganin Warin Baki 

12-Maganin Amai

13-Maganin Amai..

14-Maganin Mura

15-Maganin Kyanda Ko Makero

16-Maganın Karfin Sha’awa Ga Maza

17-Maganın Karfin Sha’awa 

18-Don Rage Tumbi

19-Game Da Gashi

20-Don Karin Ni’ima

21-Maganın Ciwon Suga (Diabetes)

22-Maganın Ciwon Gabobi

23-Amfanin Green Diamond

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Wasu daga cikin Magungunan da Kanumfari yake yi

 

Maganin Ciwon Hakori.

Maganin Warin Baki..

Maganin Mura

Maganın Ciwon Kunne

Maganın Makero…..

Maganin Karfin Maza

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Kadan Daga Cikin Sinadaran Haɗin Kan Clove

(Wasu Daga Cikin Sinadaran da ake samu a jikin kanumfari)

 

Nau’in Kimiyya na Clove

 

Manazarta..

 

Magunguna Ta Hanyar Amfani Da Kanumfari Don Maza Da Mata…..

 

 

 

 

 

 

 

 

 Bayanin Kanumfari A Takaice

        Hakika kanumfari ya yi fice wajen beyarakat kafin kamuwa daga wasu cututtuka da waraka da kuma inganta lafiya ta wajen yawaita amfani dashi.

          Shekaru aru-aru da suka wuce, al’umar kasashe da yawa irin su; India, Indonesia, Amurka da wadansu daga cikin kasashen Africa, da na Larabawa da yawa ke amfani dashi don samun waraka ko riga-kafin wasu cututtuka.

Duk da dai shi kanumfari ba wani abinci ba ne da za’a ci a koshi ba, amma dai sinadari ne da ake hada nau’ika daban-daban na abıncin da muke ci yau da kullum.

Misali a kasar America sukan yi amfani da shi wajen girki da kuma yın buredi, yayin da a kasar Netherland sukan yi amfani da shi wajen hada wainar fulawa. Haka dai abin yake, gwargwadon kasa da al’adar mutanenta.

Kanumfari na da amfani ga lafiyar dan Adam, domin yana maganin cututtukan da kan addabi dan Adam, haka nan yana iya riga-kafin wasu da dama.

Kasashen China da Japan kan yi sabulu da kanumfari domin magance cututtukan da ke shafar fata. Saboda haka game da

Makero ana amfani da man kanumfari ne, a shafa a wurin da matsalar take, musamman bayan fitowa daga wanka.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Maganin Mura

Idan murar ta shafi makogwaro, sai a dafa shayi a zuba kanumfari da citta da tafarnuwa a sha a shafa da yamma. Idan kuma irin murar nan ce mai tafe da ciwon kaı, to bayan an sha shayin saí a samu man kanumfarı a dinga shafawa a goshi, zai taimaka matuka gaya.

 

MAGANIN WARIN BAKI

Za’a samu kanumfarı a sa shi a ruwa a dafa shi ya tafasa, sannan a sauke a bar shi ya huce, sai a dinga wanke baki dashi, a kalla sau uku a kullum, a jarraba za a ga fa’ida.

 

 

MAGANIN KARA GIRMAN MAZAKUTA

        Za’a samu kanumfari sannan a zuba masa man kanumfari again, sannan a zuba man zaitun, idan za a kwanta barci a shafe ilahirin gaba da wannan hadin, haka nan za a shafa bayan fitowa daga wanka. A juri yin haka,

 za a ga fa’ida.

 

Ciwon kunne

A same man kanumfari a dinga dangwala da auduga ana likawa a kan hakoran da yake ciwon. Ko kuma a daka kanumfari har ya zama gari, sannan a lika garin kanimfarin a wajen da hakorin yake ciwon.

 

DON GAMSAR DA IYALI 

A samu man kanumfari a shafe gaba dashi, awa guda kafın a fara jima’i.

 

MAGANIA CIWON KUNNE

Za’a samu man kanumfari sai a hada shi da man ridi a dinga digawa a kunnen da yake ciwon duk lokacin da za a kwanta barcı

 

 

 

 

MAGANIN KURAJEN HARSHE

A dake kariumfari yayı garı, sanna a saka a jikan harshe. ko kuma a zuba a ruwa a dinga kurkure baki dashi. Amma in har da daddare ake son ayi amfani da shi, sai a bari har lokacin da za a kwanta sai a zuba a baki, za a ga amfaninsa kafin safiya gari ya waye, insha Allah.

 

MAGANIN CIWON KAI

 

Kanumfari yana maganin ciwon kai, yadda ake ana shafa man kanumfari a goshi, yana taimakawa wajen ciwon kai wanda ke Faruwa sanadiyar mura.

 

 

 

 

 

 

 

 

MAGANIN WARIN BAKI 

 

Za a ıya amfani da Kanumfarı a matsayın abun wanke baki. yana maganin warin baki, a tafasashi a yawaita wanke bakı da shi sau uku a rana.

 

MAGANIN AMAI GA MAI JUNA BIYU 

Domin tsayawar amar ga mata masu ciki, a daka kanumfarı biyu a sa babban cokali daya na zuma a sha, yana magann amai ga mace mai juna biyu.

 

Maganin Amai

A saka kanumfari hudu a cikin ruwa koli daya a talasa shi idan ya tafasa a saka suga cokali daya a sha

 

MAGANIN MURA

A tafasa kanumfarı da citta ayi shayı a dinga sha

 

 

 

MAGANIN KYANDA KO MAKERO

Ana goga man kanumfarı a wurın da matsalar take, hakika yana maganin wadannan cutuka.

Maganın Karfin Sha’awa Ga Maza A samu man kanumfari duk lokacin da za ayı saduwar aurc, awa daya kafin ayi jima’in a shafc gaba dashi.

Amfani da kanumfari don Karfin Sha’awa Ga Mata 

          A samu kanumfari a jika shi, sai ya juku a dinga sha.

 

DON RAGE TUMBI

A jika kanumfari a ruwa sai a shanye ruwan, a kara zuba wani ruwan, saika shanye. Za’a ga ciki ya sake an yi bayan gida wannan shi ne alamar yana aiki.

 

Gyaran gashi ta hanyar amfani da kanumfari

Game Da Gashi

Kanumfari ko man kanumfari yana taimakawa wajen hana gashi zubewa, yadda ake yi ana shafe gashi da shi gaba daya:

DON KARIN NI’IMA

Don kara ni’ima kuwa, ana sa kanumfari ne a cikin shayi, a lokacin da za a dafa shi.

 

 

 

 

 

 

AMFANIN KANUMFARI A JIKIN MUTUM

Kanumfari na da amfani ga lafiyar dan Adam, domin yana magance fungal, bacteria, da virus, wato cututtukan da ba ma iya ganinsu kai tsaye ba tare da an saka madubin likita ba microscorp).

( A kasashe da dama ana amfani da kanumfari, kamar Amurka, India, da sauran kasashen Turai, yankin Afurka ma ba a bar mu a baya ba, domin kusan duk mun fi sauran kasashe amfani da kanumfari a India, domin gaba ki daya kasar India ba inda ba a amfani da kanumfari, musamman ma bangaren yankin Arewa na India.

Amerika sukan yi amfani dashi wajen girki da saka shi a buredi. Netherland (Holan) kuma sukan yi amfani da shi wajen hada wainar fulawa (cheese). A China da Japan sukan yi sabulu da kanumfari domin magance cututtukan da ke addabar fata.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

MENENE KANUMFARI?

Kanumfari ha daya daga cikin abubuwan da muke amfani da su a matsayin sinadaren kamshi a cikin abinci ko abin sha.

Amma fa alfanunsa ya wuce haka, domin kuwa yana dauke da dumbin sinadaran kara lafiya da magance cututtuka da dama.

 

Daga ciki akwai;

Maganin Ciwon Suga (Diabetes) ta hanyar amfani da kanumfari

A wani bincike da aka gudanar a shekarar 2006, an gano cewa kanumfari na taimakawa wajen rage yawan sikarin da ke cikin jinin dan Adam, a don haka yana matukar taimakawa ma su ciwon sukari.

Yadda ake maganın cıwon sukari kuwa shi ne; za a iya zuba kimanın gıram goma na dakakken kanumfari a cıkın ruwan dumi asha shi da safe kafin acı komai, ko kuma a barbada shi a cikin abinci

 

MAGANIN CIWON GABOBI 

Kanumfarı na dauke da sinadaren da ke rage radadi da kurma kumburi, wannan yasa yake da matukar tasirı ga masu ciwon gabobi

Yadda za’ayi maganin ciwon gabobin, za’a nade garin kanumfari a cikin tsumma mai tsafta, a dan dumama shi a wuta, sannan a dora shi a gurin da yake ciwon, ko kuma a zuba man kanumfari kadan a cikin ruwan wanka.

Amfanın Green Diamond

Green Diamond, sunan wani hadadden magani ne na kuraje domin kashe su yake kurmus kamar ba’ayi su ba.

 

Wasu Daga Cikin Magungunan Da Kanumfarı Yake Yi

     Maganin Ciwon Kai Shafa man kanumfari a goshi yana maganin ciwon kai, wanda mura ce sanadıyyar sa.

 

MAGANIN CIWON HAKORI 

       Man kanumfari in aka diga shi a kan hakorin da yake ciwon, yana maganin ciwon hakorin, Ko kuma a daka kanumfari yayi gari, a dinga likawa a wurin da hakorin yake ciwon

 

MAGANIN WARIN BAKI 

Wanda yake da wannan larurar, to ya dinga talasa shu (kanumfarı) yana wanke bakı dashı, son samu ma ya mayar dashu abin wanke bakinsa.

 

Maganin Mura

A tafasa kanumfarı da citta a dinga shayı da shi ana sha

 

 

 

MAGANIN CIWON KUNNE

A hade man kanumfarı da man ridi a dinga digawa a kunnen da yake ciwon, duk lokacin da za a kwanta, wannan yana maganın ciwon kunne

MAGANIN MAKERO

        A samu man kanumfari a dinga gogawa a wurın da ciwon yake

MAGANIN KARFIN MAZA

A samu man kanumfarı a dinga shafawa a gaba, awa daya kafin a fara saduwar aure

 

Amfanin Adon Tafiya

Duk wadda take son nonuwanta (breast) su daina kwantawa su tsaya cak, duk tsufanta, to tai hanzarin mallakar wannan maganin mai suna ‘Adon Tafiya’, domin za ta fa’idantu da sh kwarai da gaske.

 

CEO for

Littafan Yaki

 

 

 

 

 

The post Amfanin Kanumfari Ga lafiyar Dan Adam da ya kamata kowa ya sani appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
https://littafanyaki.com.ng/amfanin-kanumfari-ga-lafiyar-dan-adam-da-ya-kamata-kowa-ya-sani/feed/ 0
Amfanin Zogale Guda 100 ga lafiyar Dan Adam na shekarar 2024 https://littafanyaki.com.ng/amfanin-zogale-guda-100-ga-lafiyar-dan-adam-na-shekarar-2024/ https://littafanyaki.com.ng/amfanin-zogale-guda-100-ga-lafiyar-dan-adam-na-shekarar-2024/#respond Wed, 24 Apr 2024 15:14:01 +0000 https://littafanyaki.com.ng/?p=304   MAGUNGUNA TA HANYAR AMFANIN DA ZOGALE   Bayanin Zogale A Takaice       Zogale wata ‘yar karamar bishiya ce wadda komai na jikinta tun daga jijiyoyinta, saiwarta, sassakenta, furanninta har ya zuwa ganyenta, kowanne da irin nasa amfanin ga lafiyar jikin dan Adam.         Idan muka dauki garin ganyen zogale, za mu ga …

The post Amfanin Zogale Guda 100 ga lafiyar Dan Adam na shekarar 2024 appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
 

MAGUNGUNA TA HANYAR AMFANIN DA ZOGALE

 

Bayanin Zogale A Takaice

      Zogale wata ‘yar karamar bishiya ce wadda komai na jikinta tun daga jijiyoyinta, saiwarta, sassakenta, furanninta har ya zuwa ganyenta, kowanne da irin nasa amfanin ga lafiyar jikin dan Adam.

        Idan muka dauki garin ganyen zogale, za mu ga cewa yana dauke da sinadarai kamar haka:-

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Vitamin (A), 

Vitamin (B), 

Vitamin (C), 

Vitamin (E), 

sinadarin zinc, folic acid, inositol, calcium, iron, potassium, selenium, copper, sulphur, da magnesium, 

da dai sauran wasu wanda gangar jikin dan Adam ke matukar bukata.

 

             Zogale daya ne daga cikin nau’o’in abinci masu albarka da Allah ya hore mana, ba domin kawar da yunwa kawai ake cin zogale ba, amfaninta ya zarce hakan saboda dimbin sinadaran da Allah ya zuba a cikinsa masu matukar amfani ga jikin dan Adam.

Sannu a hankali, da yardar Allah zan kawo muku yadda ake sarrafa shi ya zama mai amfani ga jama’a.

 

AMFANIN ‘YAR MAMA

       ‘Yar Mama sunan wani magani ne wanda idan mace tana amfani da shi (Hips) dinta za su yi manya-manya (Hips enlargement).

    Hakika duk wadda take son (Hips) dinta suyi manya-manya to tai hanzarin mallakar wannan maganin, hakika za ta ji dadinsa. Ana samunsa a Nagari Bookshop.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Amfanin zogale na farko 

Fa’ida Ta Daya (1)

         Garin zogale yana taimakawa kwakwalwa wajen bata damar aiki yadda ya kamata. Haka zalika, garin zogale yana kaifafa kwakwalwa da rage yawan mantuwa.

Baya ga haka yana taimakawa jijiyoyin da suke isar da sakon ga kwakwalwa.

Amfanin bushasshan zogale ga lafiyar hanta (2)

      Garin bushasshen zogale na da tasiri sosai wajen bawa hanta (liver) kariya, kuma yana taimaka wa hanta wajen fitar da duk wasu gurbatattun abubuwa da jiki ba ya bukata.

Sannan yana bawa hanta kariya na musamman wajen duk wani abin da zai gurbata ta.

      Baya ga wannan yana hana cutar ‘Fibrosis’ (wani abu da yake fitowa, mafi yawanci a mahaifar mace yayi ta girma har ya hanata samun haihuwa) tasiri a jikin dan Adam.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Amfanin zogale don magance sanyi infection 

       Garin busasshen zogale, na da tasiri wajen magance matsalolin mafitsara, cututtukan sanyi, matsalolin zuciya, tare da taimaka wa gangar jiki wajen warkar da ciwo.

 

Amfanin Umbrella

Wannan magani mai suna umbrella, magani ne wanda yake sa nono (breast) girma, breast enlargement, yana sa breast kyau, sosai kuma ya tsayar da shi.

Yana da kyau ace ‘yanmata da matan aure suna aiki dashi domin zai taimaka musu, za ki same shi a Nagari Bookshop.

Amfanin zogale don magance ciwon sikari 

       Garin busasshen zogale yana taimaka wa masu ciwon sukari tare da hana ciwon tasiri. Amfaninsa bai tsaya a nan ba, don yana rage sinadarin “Cholesterol” da ke cikin jini, tare da ba wa kwayoyin halitta kariya ta musamman.

Samun ruwan nono ta hanyar amfani da zogale

 

    

 

 

 

 

 

 

 

 

  Garin busasshen zogale ga uwa mai shayarwa na da matukar kyau ga lafiyarta, don yana taimaka mata wajen samar da ruwan nono (mama), musamman in’ta jimanci amfani da shi a kullum, hakan zai bai wa uwa damar shayar da jaririnta cikin koshin lafiya ba tare da ta gaza ba.

 

Gyaran fata don amfani da zogale 

       Garin busasshen zogale, yana taimaka wa fatar jikin mutum wajen hana ta bushewa, yamutsewa da karc fata daga fesowar kurajen fuska.

Muddin za ki jimanci amfani da garin busasshen zogale a kullum, to fatarki za ta kasance cikin damshi, haske, sheki, kyau, da kuma kyan gani.

Amfanin Nisa’u Khairan

Nisa’u khairan, shi ne sunan maganin karin ni’ima ga mata, ‘yar uwa ki hanzarta neman sa don ki burge maigidanki.

Yadda ake amfani da zogale har ya yi aiki

Shi ganyen zogale, ba a shanya shi a rana, domin yana dauke da wasu sinadarai wadanda hasken rana ke rage musu karfi da amfaninsu a jikin dan Adam, shi ganyen zogale an fi son a shanya shi a waje mai inuwa, mai tsafta.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Fa’ida Ta Takwas (8)

Hanyoyin amfani da garin zogale na da yawa, amma za ka iya sa garin busasshen zogale a shayi ko koko, ko kunu, ko abinci, ya danganta da yadda ake so ayi tasarrafi da shi.

Maganin Ulcer ta hanyar amfani da zogale (Olsa)

       Ana dafa ganyen zogale a zuba masa zuma asha kamar shayı yin hakan yana maganin olsa (gyambon ciki).

Amfani da zogale don magance 

ciwon Kai

     Ana shafa danyen ganyen zogale a kan goshi domin maganın ciwon kai.

Maganin tsayar da zubar jini da zogale 

       Ga wanda ya yanke ko wani karfe ya ji masa ciwo, to ya

shafa danyen ganyen zogale a wurın, in sha Allah jinin zai tsaya

 

Amfanin Empire

     Empire, shi ne sunan maganin matsı na mata, duk wadda take son ta dawo gam-gam, to tayi amfanı da wannan maganın. Ana samun sa a shagon Nagari Bookshop.

Amfanin A Square

     A Skuare, shi ne sunan wani maganın cutar suga (diabetes) kenan, wanda kamfanin As-sa’aadah Islamic Medicine suka hada muku, don haka duk mai fama da wannan cuta yana da kyau ya mallaka.

Maganin Kuraje ta hanyar amfani da zogale 

        Mai fama da wannan matsala ta kuraje, to kakarsa ta yanke saka, ya hada garin zogale da man zaitun ya dinga shafawa a wurin da kurajen suke.

 

 

 

 

 

Maganin Gyambo

       Mai fama da gyambo, ya sanya garin zogale a kan gyambon, yin haka yana saurin sa shi saurin warkewa.

 

MAGANCE HAWAN JINI DA ZOGALE

    Maganin Hawan Jini Mai fama da hawan jini, in zai ci abinci ya dinga sanya garin zogale a ciki domin kuwa yin hakan yana maganin hawan jini.

 

Maganin Karin Kuzari da zogale 

Mai son karin kuzari, to ya kasance in har zai ci abinci yana sanya garin zogale.

Magance Shawara Da Ganyen Zogale 

       Mai fama da wannan sananniyar cutar mai suna shawara, to Allah ya taimake shi, domin kuwa da magati a tare da zogale, kamar haka:

Ya dafa ganyen zogale tare da sa kanwa ‘yar kadan a ciki domin yin hakan yana maganin shawara

 

Amfanin Champion

Sunan wani maganin cutar cancer kenan mai kyau, duk mai fama da cancer, cutar daji, (sabara) ya hanzarta nemansa.

Maganin Ciwon Kunne Mai fama da wannan ciwon, zai diga ruwan danyen zogale a kunnen da yake ciwon.

 

AMFANIN DA ZOGALE DON SAMUN RUWAN NONO

       Macen da take shayarwa, ta dafa furen zogale da zuma ta rika amfani da shi domin ta samu karin ruwan nono.

Amfanin zogale don magance cutar fitsari 

          Wanda yake fama da wannan matsalar, to ya rinka shan furen zogale da citta kamar shayi.

 

 

 

 

 

 

Maganin sanyi da zogale 

         Duk mai fama da sanyi yana da kyau ya samu furen zogale da albasa ya tafasa su ya dinga sha kamar shayi. Hakika wannan hadin yana maganin sanyi.

 

MAGANCE TSUTSAR CIKI DA GANYEN ZOGALE 

          Mai fama da wannan matsalar ya dinga cin danyen zogale, yana maganin tsutsar ciki ga yara.

Maganin ciwon Hanta da zogale 

          Wanda yake ciwon hanta, ya daka ganyen zogale da ‘ya’yan Baure ya sha da nono ko kunu, wannan yana maganin ciwon hanta.

Magance Sanyin Kashi da zogale 

    Wanda yake da wannan larurar, ya samo ‘ya’yan zogale ya soya su, sannan ya dake su, sannan ya hada su da man kwakwar manja ya dinga shafe wajan.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Maganin Kumburi

Mai fama da wani kumburi zai soya ‘ya’yan zogale sai kuma ya daka su sannan a hada da manja a shafa a kan kumburin.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Maganin Tsakuwar Ciki (Apendix)

Wanda duk (apendix) tsakuwar ciki take damunsa, to ya daka saiwar zogale da ‘ya’yan kankana, ya dinga sha da nono. Hakika

 

Magunguna Ta Hanyar Amfanin Da zogale

yana maganin tsakuwar ciki wadda da turanci ake kira da (Apendix).

Maganin Cutar Kanjamau (AIDS) da zogale 

  Mai fama da cutar kanjamau, to ya dinga shan ruwan dafaffen zogale, domin kuwa yana rage radadinsa.

    Magance typoid da maleria da zogale

     Yawan shan ruwan dafaffen zogale yana maganin Typoid da Malaria.

Maganin Basir Da Shawara Hakika shan ruwan dafaffen zogale yana maganin Basir da shawara.

 

KO KA SAN?

  • Zogale na kunshe da (Vitamin C), ninki biyar fiye da lemon zaki?

Yana kunshe da (Vitamin A) har sau biyar fiye da karas Yana kunshe da (Calcium) har sau hudu fiye da madara.

Yana kunshe da (Potasium) ninki uku fiye da Ayaba.

Yana iya maye gurbin kifi da kwai wajen samar da (Proteins).

     Wadannan dalilai yasa ake kiransa da (Miracle Tree) a harshen Nasara, wato bishiya mai abin al’ajabi. Haka nan a kasar (Phillipines) suke kiransa da (Mother’s best friend) wato aminin uwa, ba wani abu yasa ake wa zogale wannan kirari ba, illa saboda matukar aikinsa ga lafiyar dan Adam.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Magunguna Ta Hanyar Amfanin Da Zogale

    Kasar (Phillipines) suna amfani da shi ne wajen kula da yaransu, kuma hakan yakan sa su dau lokaci mai tsawo ba tare da sun kai ‘ya’yansu zuwa asibiti ba.

A kasar India, suna yin amfani da shi ga iyaye mata ma su shayarwa don samar musu da isasshen nono ga ‘ya’yansu.

 

Amfanin Bukurul Ibbi

Bukurul Ibbi, sunan wani turare ne wanda yake matukar sa soyayya, idan mace ta shafa to za aji ana sonta sosai.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Ana samunsa a Nagari Bookshop.

Bari mu koma baya kadan, shekaru aru-aru da suka wuce, Likitoci a kasashen Rum, Misra, da Girka, suna yin amfani da zogale wajen magance cututtuka irin su; rudewar ciki, rauni, inganta garkuwar jiki, matsalar zuciya da sauransu.

 

Inganta Garkuwar Jiki

Yawaita cin dafaffen ganyen zogale ko miyarsa yana inganta garkuwar jiki.

Don Samun Lafiyar Zuciya Domin samun lafiyayyen zuciya, to sai a juri cin zogale ko shan shayin da aka hada da ganyen zogale.

Maganin Ciwon Suga (Diabetes) Mai fama da wannan larurar, ya yawaita cin zogale domin kuwa zai matukar taimakonsa sosai.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Maganin Gyaran Gashi Duk wadda take son gashinta yayi kyau, ya kuma daina karyewa to ta rinka amfani da man ‘ya’yan zogale.

Maganin Kara Karfin Gani da zogale 

    Zogale na kara karfin gani, saboda sinadarin (Vitamin A) mai dimbin yawa da yake da shi, haka kuma yana kare jijiyoyin idon daga lahani.

 

Fadakarwa

Jama’a kar mu manta cewa Allah Ubangiji bai saukar da cuta ba, sai da ya fara saukar mana da maganinta.

Hakika zogale magani ne na musamman wanda Allah ya ba mu albarkacin Annabi (S.A.W)..

Allah Yasa mu dace, Amin.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

AMFANIN SAIWAR ZOGALA

Saiwar zogala nada matukar amfani ga lafiyar dan adam domin masana sirrin magunguna sukanyi amfani daita sosae wajen sarrafa magunguna dadama domin riga kafi ko warkar da wasu cuttukan dake addaba alumma amma yanzu zamu kawo maku wasu magunguna da saiwar zogala keyi wanda suka hada da.

 

(1) SANYIN JIKI

A tauna saiwar zogale  tare da citta kwara daya.

 

(2) TSUTSAR CIKI

A tafasa saiwar zogale da jar kanwa a sha.

 

(3) CIWON SANYI 

A tafasa saiwar zogale da kwara daya na tafarnuwa a sha sau biyu ga wuni tsawon kwana uku.

 

(4) YAWAN MANIYYI

 A gauraya cokali daya karami da sachet daya na madara.

 

(5) TARI KO MURA

A gauraya garin saiwar zogale da zuma a sha cokali daya a kullum da safe tsawon sati daya.

 

(6) RAGE NAUYI KO IBA

A tafasa saiwar zogale da lemun tsami daya a tace a sha bayan an karya sau daya a kullum

 

(7)ZAFIN FISTARI

A tafasa saiwar zogale da kanumfari a aha sau uku safe da rana da yamma.

 

 (8 ) CIWON SUGAR

A rinka cin garin saiwar zogale a cikin abinci.

 

(9) QAZUWA

A gauraya cokali daya na garin saiwar zogale da man zaitun a sha 

 

(10) CIWON DAJI CIKIN BAKI

A tafasa saiwar zogale a marmasa gishiri a kurkure baki dashi a kullum sau uku, safe da rana da yamma

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

(11) CIWON YASTA DAN KARKARE

A gauraya kwata na karamin cokali na garin saiwar zogale da na lalle a dorawa yatsan dake ciwo.

 

(12) CIWON KAI MAI ZAFI

A yi hayakin saiwar zogale da garin habba.

 

(13) KARIN NIIMA GA MATA

A tafasa saiwar zogale a tace ruwan misalin kwara daya na karamin cup sai a zuba rabin gwangwanin madara  a sha.

 

Some of The Chemical Composition of Moringa (Wasu daga cikin sinadaran da ake samu a jikin Zogale)

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Magunguna Ta Hanyar Amfanin Da Zogale

Danshi

Danyen furotin

Sodium

Potassium

Selenium

Lenoleic acid

Phosphorus

Palmitic acid

Stearil acid

Bitamin A

Zinc

Folic acid

Selenium

“Copper

Ether ya fitar

Calcium

Ash

Magnesium

Kuercetin

B-caratene

Ascorbic acid

Fatty acid

Bitamin B

Bitamin C

Inistol

Sulfur

Iron

Ma’adinai

Classificar Scientific na Moringa

1) Mulki

– Plantea

2) Sunan dangi

Zogale ce

3) Genus

Zogale

4) Nau’i

  1. Oleifera

5) Sunan Einomial

Moringa oleifera

 

1 Zogale, Bishiyar Ganga, Bishiyar Benzoil

6) Sunan gama gari

Abin da Allah (S.W.T) ya nufe ni da rubutawa ga wannan littafi ya cika, godiya ta tabbata ga Madawwamin Sarki Mai iko akan komai da komai. Tsira da Aminci su kara tabbata ga wanda babu wani Annabi bayansa (S.A.W). Muna rokon Allah Ya yafe mana kura-kuranmu, Ya kuma sanya mu cikin ceton Annabinsa Mai girma, Amin.

CEO for 

Littafanyaki.com.ng

 

 

 

 

 

 

 

 

 

The post Amfanin Zogale Guda 100 ga lafiyar Dan Adam na shekarar 2024 appeared first on LITTAFAN YAKI.

]]>
https://littafanyaki.com.ng/amfanin-zogale-guda-100-ga-lafiyar-dan-adam-na-shekarar-2024/feed/ 0