Amfanin Kanumfari Ga lafiyar Dan Adam da ya kamata kowa ya sani
Magunguna ta hanyar amfani da Kanumfari don maza da mata
Maganın Makero Ko Kurajen Fata.
1-Maganin Mura.
2-Maganin Warin Bakı.
3-Maganin Kara Girman 4-Mazakuta.
5-Maganın Ciwon Hakori.
6-Don Gamsar da iyali
7-Maganin Ciwor Kunne
8-Maganın Kurajen Harshe….
9-Amfanin Last Done…
10-Maganin Ciwon Kai…
11-Maganin Warin Baki
12-Maganin Amai
13-Maganin Amai..
14-Maganin Mura
15-Maganin Kyanda Ko Makero
16-Maganın Karfin Sha’awa Ga Maza
17-Maganın Karfin Sha’awa
18-Don Rage Tumbi
19-Game Da Gashi
20-Don Karin Ni’ima
21-Maganın Ciwon Suga (Diabetes)
22-Maganın Ciwon Gabobi
23-Amfanin Green Diamond
Wasu daga cikin Magungunan da Kanumfari yake yi
Maganin Ciwon Hakori.
Maganin Warin Baki..
Maganin Mura
Maganın Ciwon Kunne
Maganın Makero…..
Maganin Karfin Maza
Kadan Daga Cikin Sinadaran Haɗin Kan Clove
(Wasu Daga Cikin Sinadaran da ake samu a jikin kanumfari)
Nau’in Kimiyya na Clove
Manazarta..
Magunguna Ta Hanyar Amfani Da Kanumfari Don Maza Da Mata…..
Bayanin Kanumfari A Takaice
Hakika kanumfari ya yi fice wajen beyarakat kafin kamuwa daga wasu cututtuka da waraka da kuma inganta lafiya ta wajen yawaita amfani dashi.
Shekaru aru-aru da suka wuce, al’umar kasashe da yawa irin su; India, Indonesia, Amurka da wadansu daga cikin kasashen Africa, da na Larabawa da yawa ke amfani dashi don samun waraka ko riga-kafin wasu cututtuka.
Duk da dai shi kanumfari ba wani abinci ba ne da za’a ci a koshi ba, amma dai sinadari ne da ake hada nau’ika daban-daban na abıncin da muke ci yau da kullum.
Misali a kasar America sukan yi amfani da shi wajen girki da kuma yın buredi, yayin da a kasar Netherland sukan yi amfani da shi wajen hada wainar fulawa. Haka dai abin yake, gwargwadon kasa da al’adar mutanenta.
Kanumfari na da amfani ga lafiyar dan Adam, domin yana maganin cututtukan da kan addabi dan Adam, haka nan yana iya riga-kafin wasu da dama.
Kasashen China da Japan kan yi sabulu da kanumfari domin magance cututtukan da ke shafar fata. Saboda haka game da
Makero ana amfani da man kanumfari ne, a shafa a wurin da matsalar take, musamman bayan fitowa daga wanka.
Maganin Mura
Idan murar ta shafi makogwaro, sai a dafa shayi a zuba kanumfari da citta da tafarnuwa a sha a shafa da yamma. Idan kuma irin murar nan ce mai tafe da ciwon kaı, to bayan an sha shayin saí a samu man kanumfarı a dinga shafawa a goshi, zai taimaka matuka gaya.
MAGANIN WARIN BAKI
Za’a samu kanumfarı a sa shi a ruwa a dafa shi ya tafasa, sannan a sauke a bar shi ya huce, sai a dinga wanke baki dashi, a kalla sau uku a kullum, a jarraba za a ga fa’ida.
MAGANIN KARA GIRMAN MAZAKUTA
Za’a samu kanumfari sannan a zuba masa man kanumfari again, sannan a zuba man zaitun, idan za a kwanta barci a shafe ilahirin gaba da wannan hadin, haka nan za a shafa bayan fitowa daga wanka. A juri yin haka,
za a ga fa’ida.
Ciwon kunne
A same man kanumfari a dinga dangwala da auduga ana likawa a kan hakoran da yake ciwon. Ko kuma a daka kanumfari har ya zama gari, sannan a lika garin kanimfarin a wajen da hakorin yake ciwon.
DON GAMSAR DA IYALI
A samu man kanumfari a shafe gaba dashi, awa guda kafın a fara jima’i.
MAGANIA CIWON KUNNE
Za’a samu man kanumfari sai a hada shi da man ridi a dinga digawa a kunnen da yake ciwon duk lokacin da za a kwanta barcı
MAGANIN KURAJEN HARSHE
A dake kariumfari yayı garı, sanna a saka a jikan harshe. ko kuma a zuba a ruwa a dinga kurkure baki dashi. Amma in har da daddare ake son ayi amfani da shi, sai a bari har lokacin da za a kwanta sai a zuba a baki, za a ga amfaninsa kafin safiya gari ya waye, insha Allah.
MAGANIN CIWON KAI
Kanumfari yana maganin ciwon kai, yadda ake ana shafa man kanumfari a goshi, yana taimakawa wajen ciwon kai wanda ke Faruwa sanadiyar mura.
MAGANIN WARIN BAKI
Za a ıya amfani da Kanumfarı a matsayın abun wanke baki. yana maganin warin baki, a tafasashi a yawaita wanke bakı da shi sau uku a rana.
MAGANIN AMAI GA MAI JUNA BIYU
Domin tsayawar amar ga mata masu ciki, a daka kanumfarı biyu a sa babban cokali daya na zuma a sha, yana magann amai ga mace mai juna biyu.
Maganin Amai
A saka kanumfari hudu a cikin ruwa koli daya a talasa shi idan ya tafasa a saka suga cokali daya a sha
MAGANIN MURA
A tafasa kanumfarı da citta ayi shayı a dinga sha
MAGANIN KYANDA KO MAKERO
Ana goga man kanumfarı a wurın da matsalar take, hakika yana maganin wadannan cutuka.
Maganın Karfin Sha’awa Ga Maza A samu man kanumfari duk lokacin da za ayı saduwar aurc, awa daya kafin ayi jima’in a shafc gaba dashi.
Amfani da kanumfari don Karfin Sha’awa Ga Mata
A samu kanumfari a jika shi, sai ya juku a dinga sha.
DON RAGE TUMBI
A jika kanumfari a ruwa sai a shanye ruwan, a kara zuba wani ruwan, saika shanye. Za’a ga ciki ya sake an yi bayan gida wannan shi ne alamar yana aiki.
Gyaran gashi ta hanyar amfani da kanumfari
Game Da Gashi
Kanumfari ko man kanumfari yana taimakawa wajen hana gashi zubewa, yadda ake yi ana shafe gashi da shi gaba daya:
DON KARIN NI’IMA
Don kara ni’ima kuwa, ana sa kanumfari ne a cikin shayi, a lokacin da za a dafa shi.
AMFANIN KANUMFARI A JIKIN MUTUM
Kanumfari na da amfani ga lafiyar dan Adam, domin yana magance fungal, bacteria, da virus, wato cututtukan da ba ma iya ganinsu kai tsaye ba tare da an saka madubin likita ba microscorp).
( A kasashe da dama ana amfani da kanumfari, kamar Amurka, India, da sauran kasashen Turai, yankin Afurka ma ba a bar mu a baya ba, domin kusan duk mun fi sauran kasashe amfani da kanumfari a India, domin gaba ki daya kasar India ba inda ba a amfani da kanumfari, musamman ma bangaren yankin Arewa na India.
Amerika sukan yi amfani dashi wajen girki da saka shi a buredi. Netherland (Holan) kuma sukan yi amfani da shi wajen hada wainar fulawa (cheese). A China da Japan sukan yi sabulu da kanumfari domin magance cututtukan da ke addabar fata.
MENENE KANUMFARI?
Kanumfari ha daya daga cikin abubuwan da muke amfani da su a matsayin sinadaren kamshi a cikin abinci ko abin sha.
Amma fa alfanunsa ya wuce haka, domin kuwa yana dauke da dumbin sinadaran kara lafiya da magance cututtuka da dama.
Daga ciki akwai;
Maganin Ciwon Suga (Diabetes) ta hanyar amfani da kanumfari
A wani bincike da aka gudanar a shekarar 2006, an gano cewa kanumfari na taimakawa wajen rage yawan sikarin da ke cikin jinin dan Adam, a don haka yana matukar taimakawa ma su ciwon sukari.
Yadda ake maganın cıwon sukari kuwa shi ne; za a iya zuba kimanın gıram goma na dakakken kanumfari a cıkın ruwan dumi asha shi da safe kafin acı komai, ko kuma a barbada shi a cikin abinci
MAGANIN CIWON GABOBI
Kanumfarı na dauke da sinadaren da ke rage radadi da kurma kumburi, wannan yasa yake da matukar tasirı ga masu ciwon gabobi
Yadda za’ayi maganin ciwon gabobin, za’a nade garin kanumfari a cikin tsumma mai tsafta, a dan dumama shi a wuta, sannan a dora shi a gurin da yake ciwon, ko kuma a zuba man kanumfari kadan a cikin ruwan wanka.
Amfanın Green Diamond
Green Diamond, sunan wani hadadden magani ne na kuraje domin kashe su yake kurmus kamar ba’ayi su ba.
Wasu Daga Cikin Magungunan Da Kanumfarı Yake Yi
Maganin Ciwon Kai Shafa man kanumfari a goshi yana maganin ciwon kai, wanda mura ce sanadıyyar sa.
MAGANIN CIWON HAKORI
Man kanumfari in aka diga shi a kan hakorin da yake ciwon, yana maganin ciwon hakorin, Ko kuma a daka kanumfari yayi gari, a dinga likawa a wurin da hakorin yake ciwon
MAGANIN WARIN BAKI
Wanda yake da wannan larurar, to ya dinga talasa shu (kanumfarı) yana wanke bakı dashı, son samu ma ya mayar dashu abin wanke bakinsa.
Maganin Mura
A tafasa kanumfarı da citta a dinga shayı da shi ana sha
MAGANIN CIWON KUNNE
A hade man kanumfarı da man ridi a dinga digawa a kunnen da yake ciwon, duk lokacin da za a kwanta, wannan yana maganın ciwon kunne
MAGANIN MAKERO
A samu man kanumfari a dinga gogawa a wurın da ciwon yake
MAGANIN KARFIN MAZA
A samu man kanumfarı a dinga shafawa a gaba, awa daya kafin a fara saduwar aure
Amfanin Adon Tafiya
Duk wadda take son nonuwanta (breast) su daina kwantawa su tsaya cak, duk tsufanta, to tai hanzarin mallakar wannan maganin mai suna ‘Adon Tafiya’, domin za ta fa’idantu da sh kwarai da gaske.
CEO for
Littafan Yaki